Background Image

Girmama Gari Mai Alfarma

Ibadar Aikin Haji

    5.0

Brief

Maraba da ku a wannan kwas mai taken Girmama Gari Mai Alfarma karkashin jeri-gwanon darussan Akademiyyatu Manasik, wanda cikinsa ne Shehun Malami Dr. Muhammad Sani Abdallah zai gabatar da jerin darussa na ilimi da ke bayanin ilimomin aikin Haji, wanda zai zo muku ta wani sabon salo, kuma, mai saukin fahimta, cikin bayanai dalla-dalla, domin mai bibiya ya samu damar sanin hukunce-hukuncen Haji da Umara cikin sauki in Allah Ya so. Muna rokon Allah Ta'ala ya amfani kowa da kowa da wannan aiki mai albarka. Bayan kayi rajista ka yi karatun kuma ka samu fa'da, za a nuna maka inda zaka matsa ya kaika wurin da zaka fidda shaidar halartarka da kammalawarka ga wannan karatu.

darussa

Course Summary
MALAMAI MASU KARANTARWA
1
darussa
5
duration
35 minti
harshe
Hausa
karin featuers
Certificate of Gamawa

Ta'alikoki