Background Image

library

 • Nau ukan aikin Hajji

  Rukunnan Hajji

  WAJIBBAN HAJJI

  SHARUDDAN HAJJI

  SIFFAR HAJJI

  HUKUNCIN MATA A HAJJI

  YADDA MACE KE ZIYARA

 • A cikin littafin 'Dalili Manasik' za a samu dukkan abin da ake bukata dangane da tafiyar Haji da Umara. Yana nan za a same shi cikin harsuna takwas. Za ka iya saukar da kwafe cikin harshen da ya dace da kai.

  Fadakarwa: Kasancewar dukkan littattafan suna kan manhajar PDF ne, to ga mai son taskacewa da karatu zai iya amfani da manhajar 'Adobe Acrobat Reader'.

  In kuma baka da wannan manhajar to za ka iya saukewa kyauta ta hanyar wannan mahadar. https://get.adobe.com/reader.

  العربية
  English - الإنجليزية
  française - الفرنسية
  البنغالية - বাংলা
  الفارسية - فارسي
  الفلبينية - Pilipino
  الهوسا - Hausa
  الإندونيسية - Indonesia
  السواحيلية - Kiswahili
  التركية - Türkçe
  الأوردو -اردو
  الأمهرية - አማርኛ
  الصينية - 中国语文